Labarai

Jarumar kannywood Aina’u ade ta caccaki matan kannywood masu siyan wayar miliyoyin kudi…

Jarumar kannywood Aina’u ade ta caccaki matan kannywood masu siyan wayar miliyoyin kudi…

Hakika akwai abin dubawa acikin lamarin matan kannywood saboda yadda suke wasu abubuwa kai kace ba aiki suke suke samun kudin amma sai kaga yarinya a kannywood da waya bata kananun kudi ba wannan abin yana ciwa wasu tuwo a kwarya.

Jarumar tace da wannan siyan wayoyin da suke dama wata gidauniya suke bude wacce zasu dinga taimakawa mararsa karfi yara da manyan wanda hakan zai zamo musu guziri ranar gobe kiyama.

kalli cikakken video a Nan kasa 👇👇👇

Sai dai tunda tayi magana babu wata jaruma wacce ta fito tayi martani akan maganar Tata kodai daman suma sunsan abinda suke basa kyautawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu