Kannywood

Bazan Kara Aure Ba a Duniya inji Adam Zango

Fitaccen dan wasan Hausa jarumi adam zango ya bayyana wata magana da tayi matukar daukar hankali mutane game da matan daya aura sika rabu.

Jarumi Adam zango ya bayyana cewa a yanzu haka baya tare da matarsa Sadiyya Chalawa, am ma kuma ba sakinta yayi ba.

Yanzu haka Muna dauke da cikaken video da jarumi adam zango yayi bayani wanda kowa zai so ya kalli wannan video.

Danna wannan video na kasa domin kallan cikakken video yanzu 👇👇👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button