Kannywood Series
IZZARSO SABON SALO EPISODE 138
![](https://manuniya.com/wp-content/uploads/2023/09/IMG-20230911-WA0000.jpg)
IZZAR SO EPISODE 138 shahararren shirin nan naku mai suna IZZAR SO wanda Ake saki Duk ranar lahadi.
Kamar yada ku ka sani cewa ana sakin Izzar So Series a duk ranar lahadi da misalin karfe 8:00pm na dare a YouTube channel mai suna Bakori Tv.
Kamar yanda muka shaida muku yanzu haka zaku iya kallon IZZAR SO EPISODE 138 a YouTube channel mai suna BAKORI TV Dake YouTube.
👇👇👇
Ku cigaba da bibiyar wannan shafi namu Mai Albarka na MANUNIYA.COM don samun sababbin fina finai da waƙokin Hausa da Naija.