Kannywood

Kalli Fuskokin Wasu Mahaifan Jaruman Kannywood daba Kowa ne Ya taba ganinsu ba

Kalli Fuskokin Wasu Mahaifan Jaruman Kannywood daba Kowa ne Ya taba ganinsu ba.

Jerin Fuskokin Mahaifan wasu daga Cikin Fitattun Jaruman Kannywood wanda ba kowa ne ya taba ganin suba, Kasancewar ba kowa ne jarumi bane yake da sha’awar bayyana abinda ya shafi Rayuwar shi dana iyalanshi a shafukan sada Zumunta.

Wasu daga cikin Wannan jarumai Allah yayiwa mahaifan nasu rasuwa a yayinda wasu suna nan da ransu.

GA CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu