Kannywood

Kalli Yanda Tsohuwar Shahararriyar Jarumar KannyWood Safiya Musa, Ta Koma, Inda Jarumar Ta Zama Yar Lukuta.

Kalli Yanda Tsohuwar Shahararriyar Jarumar KannyWood Safiya Musa, Ta Koma, Inda Jarumar Ta Zama Yar Lukuta.

Duniya Juyi Juyi! Daga Siririya Ta Zama Yar Lukuta, Kalli Yanda Tsohuwar Shahararriyar Jarumar KannyWood Safiya Musa, Ta Koma, Inda Jarumar Ta Zama Yar Lukuta.

Safiya Musa Taja Zarenta A Cikin Masana’antar KannyWood Na Lokaci Mai Tsayi, Inda Daga Baya Jarumar Tayi Aure, Kuma Zuwa Yanzun Allah Ya Albarkaci Tsohuwar Jarumar Da Yara.

Tsohuwar Jarumar Tayi Aure Ne Tun Lokacin Tana Kan Cin Ganiyarta A Cikin Masana’antar KannyWood, Lokacin Babu Wasu Jarumai Sosai Musanman Ma Mata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu