Biography / Tarihi

Cikakken Tarihin Maryuda Yusuf ( Salma Kwana Cassa’in)

Maryuda Yusuf Usman wacce aka fi sani da Salma Kwana Casa’in ta yi kaurin suna a masana’antar shirya fina-finan Kannywood tun lokacin da ta fito a fim dinta na farko mai suna Kwana Casa’in,A Seasonal Film That is Aired Weekly By Northern Television Arewa 24

Tun daga nan ta zama daya daga cikin Fitattun jaruman Kannywood
An haifi Maryuda Yusuf a Kano a ranar 5 ga Satumba 1997 kuma ta tashi a wannan birni tun tana karama, ta yi karatun firamare da sakandare a Kano kafin ta fara sana’ar fim.

Maryuda ta fito a cikin Fina-Finai da dama kamar Kishinso,Kwana Casa’in,Zuciyar Makiyi da sauran su,ta yanzu tana cikin fitattun jarumai masu zuwa a masana’antar.
Tana da shekara 24 kacal, a halin yanzu ba ta da aure, Maryuda’s Net Worth ba ta cikin jama’a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button