Kannywood

Gaskiyar Magana Akan Auren Dauda Rarara Tareda Jaruma Aisha Humaira …

Maganar Auren Dauda Rarara Tareda Jaruma Aisha Humaira Yanzu Gaskiya Tayi Halinta Akai…

Maganar Auren Dauda Rarara Tareda Jaruma Aisha Humaira Yanzu Gaskiya Tayi Halinta Akai Babu Shakka Jama’a Dadama Sun Fara Tunanin akwai Soyayya A Tsakanin Su.

Jaruma Aisha Humaira’ Ta Bayyanawa Duniya Tabbas Akwai alaqa Mai Karfi a Tsakanin ta da Dauda Rarara Inda Tace Amma Ba Soyayya Bace.

Jama’a Sun Sha Mamaki Akan Wannan Lamari Dubada Ganin Irin Yadda Suke’ Abubuwa Sai kace Masoya Amma Kuma Su Dai Sunce ba Soyayya Bace.

Wannan Kenan me Zaku Iya cewa Akan Wannan Lamari Na Soyayyar Dauda Rarara Tareda Jaruma Aisha Humaira.

Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan labarai Na MANUNIYA.COM

Gudun zuwa kotu, Adam A. Zango ya ba matar sa Safiyya Chalawa takardar saki

A ƘARSHEN ƙarshe, shahararren jarumi kuma mawaƙi a Kannywood, Adam A. Zango, ya saki matar sa, Safiyya Umar Chalawa, watanni biyar bayan ta yi yaji sakamakon rikicin da ya addabi auren nasu.

Wata ƙwaƙƙwarar majiya ta kusa da Zango ɗin ta shaida wa mujallar Fim cewa jarumin ya yi sakin ne a shekaranjiya Litinin inda ya aika mata da takardar a gidan iyayen ta da ke Birnin Kebbi, babban birnin Jihar Kebbi.

Da ma ya taɓa sakin ta tun ta na amarya, amma ba ta kai ga komawa gida ba ya mayar da auren nasu.

Saboda haka a yanzu saki biyu ya tabbata, wanda ake ganin daga wannan dai magana ta ƙare.

Wannan shi ne sakin mace ta shida da Zango ya aura a rayuwar sa.

Wata majiya ta shaida wa wakilin mu cewa da farko Zango ya finjire ya ce ba zai saki Safiyya ba duk da yake ta sha alwashin ba za ta taɓa komawa gidan sa ba.

Amma sai iyayen ta su ka yanke shawarar kai maganar kotu domin a kashe auren. “Da ya ji haka ne ya ba ta takarda don gudun a yi fallasa,” inji majiyar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu