Kannywood

An kore su ne daga fim saboda bidiyon Batsa,shin meyasa ba’a kori Maryam Booth ba? Ga dalilin nan

A cikin kusan kowacce Al’umma a duniya,mutane suna kokari domin kiyaye mutuncin su ta hanyar rufe tsaraicin su,hakanne tasa ganinsa ga wanda bai kamata ba bata hanyar Aure ba yake da matukar matsala da zubar da mutunci a idon duniya.

Hakama a cikin masana’antar kannywood tun bayan kafata da shekaru da dama,anyi wata jaruma a shekaru goma baya da suka gabata wadda akewa laqabi da Maryam Hiyana wadda ta zamana ta farko da aka fara fidda bidiyon tsaraicin ta a cikin masana’antar ta Kannywood wanda hakan yasa mutane da dama dena ganin mutuncin masu yin harkar fim tun daga Wannan lokacin.

Daga karshe Maryam Hiyana ta bayyana ta tuba har tayi katari da Auren wani masoyin ta,yanzu haka Maryam din na da “ya”ya sama da biyar bayan barinta daga cikin masana’antar.

Sai daga baya-bayan nan kuma Maryam Booth da kuma Safara’u.

Maryam Hiyana da Safara’u bayan faruwar hakan duk an kore su daga cikin masana’antar ta Kannywood.

Sai Maryam Booth,shin kun san dalilin dayasa ita ba’a koreta ba?

Domin sanin wannan dalilin zaku iya kallon cikakken bidiyon da muka saka muku anan kasa.

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su a koda yaushe kuma a duk inda kuke..

Yar Uwa Ga Hadin Da Zakiyi Domin Magance Matsala Bushewar Gaba Da Daukewar Sha’awa.

Sliced fruit on the table
Photo by Deon Black on Pexels

gamai samun daukewar ni’ima da rashin sanin dadin aure ko rashin nishadi to amarya ko uwar gida ga yanda zaki magance wadannan matsaloli cikin sauki.

*aya*

*zuma*

*dabino*

*garin sallaja*

sai ki markadesu ki tacesu sai ki rinka diba kadan-kadan kina hadawa da zuma da garin habba kadan kina sha safe da yamma.

*WADDA BATAYI AURE BA KADA TAYI*

mijinki zai ji kin canza sosai.

*RASHIN SHA’AWA*

akwai matanda basayin sha’awa ko basa jin dadin saduwa ko ni’imarsu ta dauke, to yanda za’a magance wannan matsala shine sai kisamu.

*zangarniyar zogale,da ya’yanta gadaya*

*karanfani*

*citta*

*masoro*

*kinba*

sai ki dakesu guri daya su zama gari,saiki rinka shan wannan hadi a shayi safe da yamma,ki gwada ki gani, yana kara dadin da mai gida zai gamsu sannan kuma zaki rinka cin dabino(ajuwa) mai kyau tare da kwakwa zaki sha mamaki.

Allah Yasa Mu Dace.

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan kun karanata wannan bayanin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu