Kannywood

Gaskiyar Magana akan Auren Sirrin Tsakanin Aisha Najamu da Abale

Gaskiyar Magana akan Auren Sirrin Tsakanin Aisha Najamu da Abale

Zafafan Hotunan Bikin Jarumi #ABALE da Jaruma #HAJIYA NAFEESA IZZARSO Sun tayar da kura a kafafen sada zumunta.

A yayin da wasu ke cewa hotunan daurin Aurensu ne, amma wannann maganar tasha kashi domin ansan abale bai dade da aure ba.

Wasu mutanen kuma suke cewa ai hotunan na wajen wani shooting din wani sabon film ne da zasuyi.

Wani bangare na mutane kuma sun shaida ai wannnan kila wata tallar kamfani ce suke dauka, tam itadai wannan majiya da kamshin gaskiya a chikinta.

Domin kuwa wani shafi na kannywood ya fito yayi bayani akan cewa tallar shaddar #KING_TEAM ce sukeyi.

Hotunan dai sun kunshi jiga jigan masanaantar kannywood wadan da suka hada da mawaka da jarumai kamar su.

Adam Zango, Ali Jita, Nura M Inuwa, Umar M Shariff, Abubakar Mai Shadda, Lawan Ahmad, Sani Danja, Yakub Muhammad da Lawan Ahmad wato Umar Hashim.

Sai kuma wadanda suka taka rawar Amarya Da Ango wato DADDY HIKIMA ABALE SANDA da AISHA NAJAMU HAJIYA NAFISA IZZARSO.

GA HOTUNAN

MAGANI:-Hanyoyin da za’a bi Wajen Kawar Da Kurajen Fuska Ko Tabo A Jiki

Yan Uwa idan kuna biye damu a Darasin baya munyi muku bayani akan kurajen fuska da tabo a fuska ko jiki. Wanda wannan matsala kan kawo matsalolin rashin laushin fuska ko jiki.

Fuska ko Jiki kan bushe ne saka makon fitar wannan kuraje, haka zalika idan tabo ne jikin mutum kan kode wani wurin baki wani wurin fari.

Wannan dalili yasa muka kuma binciken wasu hanyoyi har guda Biyu don magance wannan matsalar.

Abubuwan Da Zaku Nema Shine;

  1. Lemon Tsami.
  2. Bawon Ayaba.
  3. Zuma.

Yadda Zakuyi Dasu;

Da farko zaku samu Lemon Tsaminku saiku yankashi biyu, ku ajiye a gefe. Saiku samu sabon Bawon Ayaba dinku ku yayyanka shi yadda ya kamata.

Kurajen fuska kurajen da kan fito a fuska, yawancin sukan fito suyi ruwa bayan ruwan kuma sai suyi tabo maana sai fuskar mutum tayi baki baki wanda hakan kasanya

Saiku samu bawon Ayaba dinku ku matsa ruwa lemon tsamin a kan Bawon Ayabar saiku kawo zuma shima ku zuba a kai.

Abin Lura:
Wannan hadi bawai iya kuraje ko tabo yake magani ba yana gyara fata tayi loushe, santsi, sheki da kuma kariya daga wasu cututtuka masu afkawa fata.

A turawa yan uwa da abokan arziki don suma su sani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu