Kannywood

Komai da lokacinsa, Abale yayiwa Hadiza Gabon bayani akan zamaninsa.

Fitacciyar jaruman nan na Kannywood hadiza Aliyu Gabon wacce take hira da jaruman Kannywood acikin shirinta mai suna zauren gabon kamar kullum yau ma takawo muku hira da babban jarumin nan Abale.

Kamar yanda aka saba yau ma zaku iya kallon cikakken Bidiyon A YouTube channel mai suna Hadiza Gabon Official YouTube Channel.

ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇

Komai da lokacinsa, Abale yayiwa Hadiza Gabon bayani akan zamaninsa.

Kasance da Manuniya.com domin samun sabbin fina – fina n hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa Saboda jin dadinku shine namu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu