Kannywood

Masha’Allah Wasu Jaruman Kannywood da Suka Kai Mahaifansu Kasa Mai Tsarki domin Sauke Farali.

Masha’Allah Wasu Jaruman Kannywood da Suka Kai Mahaifansu Kasa Mai Tsarki domin Sauke Farali.

Yau wannan Shafi Yazo maku da wasu Fitattun Jarumai a Masana’antar Kannywood wanda suka ziyarci kasa mai tsarki tare da Mahaifansu. Jaruman Kannywood da dama sukan dauki mahaifansu su tafi dasu kasa mai tsarki domin Aiwatar da Ibada.

Kalli Cikakken vedion yadda suka Gudanar aikin, mun gode da Ziyartar wannan Shafi namu wanda yake kawo maku labarai kan Fitattun Jarumai a Masana’antar Kannywood.

GA BIDIYON 👇

SOURCE : kannywoodstyle.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu