Kannywood

NAJERIYA A YAU: Yadda Ya Kamata Alaka Ta Kasance Tsakanin ‘Yan Sanda Da Al’umma

Yadda Ya Kamata Alaka Ta Kasance Tsakanin ‘Yan Sanda Da Al’umma

Babban alhakin da kundin tsarin mulkin Najeriya ya dora wa rundunar Yan Sanda shi ne kare rayuka da dukiyoyin yan kasa.

Sai dai a lokuta da dama, akan samu fito-na-fito da ‘yan kasa ke yi da ‘yan sandan sakamakon zargin wuce gona da iri wajen gudanar da aiyyukan nasu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu