Kannywood

GFresh Al’ameen Yayi Karatun Kur’ani Sai dai An Samu Manyan Kurakurai Acikin Karatun.

GFresh Al’ameen Yayi Karatun Kur’ani Sai dai An Samu Manyan Kurakurai Acikin Karatun.

Fitaccen Mawakin Gambara a arewacin Nigeria watau Abubakar Ibrahim Wanda Akafi sani da GFresh Al’ameen yayi Karatun Suratul ihklas watau Kulhuwallahu sai dai kuma akwai manyan Kurakurai acikin Karatun nasa.

Hakazalika Ya Gabatar da wata irin Sallah wacce mutane da dama sukaita tsokaci Akan ta, wacce ake kira da yar faki ba yawa sai Lada.

ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇👇👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button