Kannywood

Teema Yola ta amsa Tambayoyin Gabon da kuma Tambayoyin ku.

Fitacciyar jaruman nan na Kannywood hadiza Aliyu Gabon wacce take hira da jaruman Kannywood acikin shirinta mai suna zauren gabon kamar kullum yau ma takawo muku hira da babban jarumar nan Teema Yola.

Kamar yanda aka saba yau ma zaku iya kallon cikakken Bidiyon A YouTube channel mai suna Hadiza Gabon Official YouTube Channel.

ZAKU IYA KALLON CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇

Teema Yola ta amsa Tambayoyin Gabon da kuma Tambayoyin ku.

Kasance da Manuniya.com domin samun sabbin fina – fina n hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa Saboda jin dadinku shine namu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu