Kannywood

Hira Da Ali Nuhu Akan Soyayyar Rakiya Musa Da Hamisu Breaker

Hira Da Ali Nuhu Akan Soyayyar Rakiya Musa Da Hamisu Breaker.

GA CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇👇

Ana rade radin Stephanie da Nasir Na Shirin Dakin Kowa Zasu Angwancewa bayan bayyanar Wasu Hotunan su.

Ana rade radin Stephanie da Nasir Na Shirin Dakin Kowa Zasu Angwancewa bayan bayyanar Wasu Hotunan su.

Ana rade radin cewa Fitacciyar Jarumar nan Stephanie wacce take fitowa acikin shiri me dogon Zango Watau dadin kowa wanda tashar Arewa24 take Gabatarwa na shirin amarcewa tare da abokin aikin ta watau Nasir wanda dama sun dade suna fitowa a matsayin masoya harma takaisu ga yin Aure acikin shirin.

Jarumar itace wacce ta wallafa hotunan a shafinta na Instagram wanda wannan hotuna sun matukar daukar hankulan masoya, Hakan yasa wasu daga cikin mabiyan ta sukaita tofa albarkacin bakinsu cewa gaskia sun dace da juna ko azahiri, wasu kuma suna tambayarta cewa shin ko sunyi aure ne?

Tundai acikin shirin na dadin kowa mutane suka fara fahimtar cewa akwai boyayyar soyayya da take gudana a Tsakanin su, domin yawanci jarumar takan kira shida my darling husband a wasu lokuta idan ya daura sabon hoto a Shafin sa.

Hakazalika shima yakan kirata da my love a wasu lokutan idan ta dora sabon hoto. Gadai hoton da jarumar ta daura nan Kamar haka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu