Kannywood

Assalin Abun Daya Faru Da Jaruma Maryam Malika (Video)

Innalillahi Wa’inna Illaihir Raji’un! Kalli Abin Daya Faru Da Jaruma Maryam Malika, Abun Tausayi. Mutane Da Dama Sun Shiga Rudani Na Ganin Wasu Hotunan Jarumar Fina Finan Hausa Maryam Malika Cikin Wani Yanayi Na Ban Tsoro.

Inda A Nuna Jarumar A Wani Kalar Yanayi, Mutane Da Dama Suna Tambaya Tare Da Nuna Alhini Na Ganin Yadda Jarumar Ta Koma Lokaci Guda.

Maryam Malika Dai Jaruma Ce Wacce Tauraruwarta Ta Haska Sosai A Wasu Shekaru Dasu Shude, Inda Jarumar Daga Baya Tazo Tayi Aure, Bayan Auren Nata Ne Aka Daina Jinta Kwata Kwata Na Tsahon Kusan Shekaru 8, Inda Jarumar Allah Ya Albarkaceta Da Haihuwa Uku.

Kwatsam Saiga Jarumar Ta Dawo Harkar Shirya Fina Finai A Shekarar 2020, Yanzun Haka Jarumar Ta Dawo Masana’antar Ta KannyWood Da Zafinta.

Yanayin Daukar Hoton Da Videon Da A Gani Ya Tsorta Mutane Da Dama. Sai Dai Kuma Lamarin Bana GasKiya Bane, Inda An Mata Wannan Kwalliyar Ne A Wajen Daukar Ci Gaba Da Film Dinsu Mai Suna “Kishiyata

Ga Yadda Mutane Su Bayyana Ra’ayoyinsu Kan Wannan Bidiyon Na Jarumar Da A Gani.

Kalli bidiyo a nan kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu