Kannywood

Duk wahalar da ake ciki munfi san Buhari in ji aisha humaura, maryam kk

jaruman kannywood guda biyu Aisha haumaira, da maryam kk, sun bayyana wata magana bayan halin da ake ciki na canza takardun sababbin kudade na Nigeria.

jaruman sun bayyana cewa duk da halin da ake ciki na wahala da ake sha sunfi san shugaban kasa Muhammad Buhari a kan mulki.

futattun jaruman sun bayyana hakan ne bayan halin da yan kasar suka shiga na canza tsofaffin kudade a kasar tamu lallai wannan magana taso ta yi matukar bawa mutane mamaki.

Do min samun cikakken bayani danna wannan video da yake a kasa.👇👇👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu