Kannywood

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un Allah yayiwa kawu Mala na cikin shirin Dadin Kowa Rasuwa

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Aminu Muhammad (Kawu Mala) na Shirin Dadin Kowa rasuwa.

Related Articles

Wani marubuci a masana’antar Kannywood, Nazir Adam Salih shi ne ya tabbatar da hakan a rubutunsa da ya wallafa da safiyar yau Litinin a shafinsa na Facebook.

Nazir ya kara da cewa; Allah ya jikan dan uwa, babban yaya kuma aboki mutumin kirki. Ban taba ganin fushinsa ba a shekaru sama da talatin.

Allah yaji kansa da rahama ameen

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu