Labarai

Video wankan sallah daga gidan jarumi (Ali Nuhu ) tare da iyalensa

  1. Alamomin Ciwon Sanyin Maza:

●- Saurin Inzali
●-Fitar Farin Ruwa
●- Kankancewar Gaba
●- Daukewar Shaawa
●- Kurajen Gaba
●- Kaikaiyin Matse Matsi
●- Yawan Zafin Fitsari
●- Yawan Gajiya da Ciwon Mara.

  1. Alamomin Ciwon Sanyi na Mata ( Women infection):

~ Gushewar Shaawa
✦~ Fitar Farin Ruwa
✦~ Yawon ciwon Mara
✦~ Jin Zafi Lokacin Jima i
✦~ Sanya Warin Gaba
✦~ Daukewar Niima

Wannan Matsala ta Sanyi Gaskiyar Magana ita ke haifar da rashin jituwa tsakanin Ma’aurata da yawa aure na mutuwa batare da an san daliliba, Gaskiyar al’amarin shine duk wadda yake da Sanyi cikin daya Miji ko Mata to kowanne cikin su nada Sanyi.

Matukar mutum yanaso ya magance wannan matsala to Wajibine suyi family treatment na wannan matsala.

Idan kanada buqata ka kira ko Kai magana a WhatsApp.

Muna turawa da saqon hajarmu ko’ina a fadin Nigeria ta hannun direbobi.

Domin magance matsalolin Ciwan wuya, da kuma dada shi
– التهاب الحلق
Hanyoyin dazaa magance matsalar ciwon wuya wanda likitocin muslunci suka bada shawara akai yadda sami waraka.


مشروبات:
1-شرب الينسون.
Zaa samo yansun asalin maikyansa kuma adinga tafasawa anasha yana magani sosai daiiznin Allah.

2-شرب عصير الليمون المحلى بسكر نب
Kokuma arika shan 🍋 lemon tsami wanda aka hada da sukari nabat, Sunan wani magani ne anasamunsa wajan masu Islamic chemist.


.
3-نصف كوب قرفة+ نصف كوب قرنفل+ ملعقة من الحبة السوداء تخلط الأصناف ويغلى مقدار ملعقة من الخليط ويحلى بعسل أو سكر نبات ويشرب قبل النوم
Kokuma asamo garin kirfa (cinnamon) rabin kofi, kanin fari shima rabin kofi, garin habbatisauda cokali daya sai adebi cokali daya atafasa tare dazuma, Ko sukari nabat sai asha.

4-يغلى النعناع مع الثوم ويغرغر به ثلاث مرات يوميا.
Kokuma ahada naa naa tare da tafarnuwa sai atafasa arika kuskurawa sau uku arana.

5-مغلي الزعتر المضاف إليه عصير ليمونة يستخدم كغرغرة يقضي على التهاب الحلق واللوزتين.
Kokuma asamo asalin ziitir maikya sai ahada da 🍋 ruwan lemo sai atafasa adding kuskurawa shima yana magance matsalar ciwon wuya dakuma matsalar ciwon dadashi.

6-يضاف مقدار 2 ملعقة من خل التفاح إلى كوب ماء وتتم الغرغرة به كل ساعة، وتبلع الجرعة بعد الغرغرة.
Ko asami rowa kofi daya sai arika zuba khal tuffa cokali biyu acikin wannan ruwan arika kuskurawa lokaci lokaci, kuma ana shan wani kadan zaadace insha Allah.

7-يتغرر بالعسل والملح سويا في ماء ساخن فإنه سريع المفعول.
Kokuma asamo zuma maikya sai ahada da gishiri ahada daruwan dumi arika kuskurawa, hakika yana da saurin yi aiki abqngara matsalar ciwon wuya.

Allah yasa mudace ameen.
Rahamaniyya Islamic medicine Funtua katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu