Labarai

Toffa Wallahi Indai Akan Rarara Ne Sai Dai Ku Kashe Ni Saiwar Maryam Kk…

Toffa Wallahi Indai Akan Rarara Ne Sai Dai Ku Kashe Ni Saiwar Maryam Kk…

Jaruman kannywood sun tsorata da kalaman yan Niger cewa za suyiwa yan Film tonon asiri.

Wannan kalaman na yan Niger ba karamin baiwa yan kannywood tsoro sukayi amma kuma ana cewa indai kuwa hakane da alama basu da gaskiya domin babu rami Meya kawo rami daga fadar wannan kalmar sai duk jikinsu yayi sanyi.

Bayan da yan Niger suka fadi wannan kalmar kuma kowanne jarumi ya fito yana martani akan wannan zancen wanda har hankalin mutane ya dawo kai ake zargin akwai wata a kasa.

Jarumi Adam a zango shine kawai jarumin da yayi magana ta sulhu akan wannan zancen daya dauki zafi kuma da alama sunji maganarsa domin komai ta lafa yanzu pah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu