Labarai

Ban taba ganin Dan ta’addan daya sami Gwamnati kamar Ganduje ba Dan ta’adda ne na karshe

Ban taba ganin Dan ta’addan daya sami Gwamnati kamar Ganduje ba Dan ta’adda ne na karshe

Ban taba ganin Dan ta’addan daya sami Gwamnati kamar Ganduje ba Dan ta’adda ne na karshe na Gani da ido na a wannan zaben Cewar Kwankwaso.

Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso Yana wannan jawabi ne a lokacin da ‘yan Kasuwar jihar Kano suka Kai Masa ziyarar taya murna bisa lashen zaben Gwamnan jihar Kano da Engr Abba Kabir Yusuf bisa jagorancin Kwankwasiyya yayi a ranar Asabar data gudana it.

kalli cikakken video a Nan kasa 👇👇👇

mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu