Labarai

Abin tausayi yadda Rarara yaje yaga ana kona masa Gida da motoci….

Abin tausayi yadda Rarara yaje yaga ana kona masa Gida da motoci….

Allah Sarki mawaki Rarara ya bawa mutane tausayi sosai duk da wasu abubuwan da yakeyi amma haka baisa wasu matasan suyi masa wannan ta adin ba.

Mawakin ya dauki shekaru a jihar Kano tun lokacin malam Ibrahim Shekarau sai dai kuma baya azumin siyasa duk gwabnati meci ita yake ba duk da haka bai hana wasu kasa fahimtar saba inda sukayi masa asarar dukiya mai tarin yawa.

An kona masa babban office dinsa da kuma wasu manyan motoci wanda duka mallakin sane wannan abin dai baiyi dadi ba domin anyi asara ta manyan kudade.

Yayin da wannan mawakin yaje yana ganin wannan barnar da akayi masa ko kadan bai nuna koma a fuska ba saboda yasan yana da ninkin ba ninki wannan abun.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu