Labarai
Masha allah an bawa murja Ibrahim kunya kyautar katuwar mota
daya daga cikin sanannin tictok murja Ibrahim kunya ta samu kyautar gallailiyar mota ta kuma bayyana farin cikin data kasance a ciki.
Lallai wannan abun yayi matukar bawa mutane mamaki kuma mutane dadama sun taya murja Ibrahim murja na samun wannan kyauta da tayi.