Labarai

Rara Yayi Wakar Data Jawa Mahaifiyarsa Zagi Kalli Cikakken Rahoton

Bayan Abba kabair YUSIF wanda akafi sani da Abba Gida Gida ya lashe zabe ya bayyanawa duk wanda yasan ya sai filayen gwamnati to ya koma ya amshi kudin sa.

Kuma ya bukaci masu bada bash Wa gwamnati su Dan saurara bayan haka ko sai gwamanati wadda take mulki ta dr Abdullahi UMAR ganduje ta futu ta bayyana wata magana.

Tare da cewa Abba kabar yusif Wai yakama yasani cewa haryanzu fa shine gwamna ba Abba ba domin har hanzu shi mulkin nasa tangal tangal yakeyi.

Magun guna

Ga wani hadin gyaran nono wanda zai sa shi ya ciko ya girma yadda kike so,

1 Akwai nonon daya kwanta akeso su tashi su tsaya char.
2 Akwai kanana anaso su kara girma.
3 Akwai kuma waɗanda girma sukayi da yawa anaso arage su.

Kuma yanzu zanyi miki bayani akan tsayuwar nono da kuma girmansa.

MENENE YAKESA NONO YA KWANTA?

1 Akwai yawan tsalle.
2 Akwai yawan kamasu.
3 Wani kuma nonon haka yake yanada tsayi dama dole yayi


saurin kwanciya.
4 Akwai kuma shekaru.

MENENE YAKESA NONO SU ZAMA KANANA?

Idan nononki kananane Kisamu cukwi Wanda yawansa zai kai guda uku saiki samu garin alkama gwangwani daya, sai aya itama gwmgwani daya, saiki dakasu zasu zama gari ki tankade ki samu nonon saniya idan kuma

bakyashan nonon saniya ki samu madara peak ki zuba wannan garin kamar cokali uku (3) ki dama kinasha kullum sau ɗaya (1) sannan ki lura lokacin da zakiyi wanka ki tafasa ruwa da garin hulba aciki kibari yayi sanyi, saiki wanke nonon dashi sannan kiyi wanka.

Wannan hadin matar aure wanda tayi yaye zatayi sannan budurwa itama zata iyayi.

Idan kuma kwanciya sukayi kinaso su tsaya ki kwaba hulba da ruwan dumi,wato garin hulba yadanyi kauri kar yayi ruwa sosai,saikin tabbatar kin gama abunda zakiyi, kinzo kwanciya,saiki shafa,ki kawo brezia damammiya kisaka da safe saiki wanke da ruwan ɗumi, shima wannan matar aure zata iyayi.

Sha’awa tana zama masifa a wurin Dan Adam musamman idan tana haddasa aikata alfasha, ko kuma wadansu munanan ayyukan da suke abin kyama cikin addini, da kuma al’umma baki daya.

Sha’awa, haka zalika kuma tana daya daga cikin alamun lafiyayyen mutum, mace ko namiji ta hanyoyi da dama, tun daga kan wasa kafin jima’i har zuwa lokacin da ake jima’i domin samun ishesshiyar gamsuwa.

Shafin mismob yayi muku kadan daga cikin karin haske dangane da sha’awa, bisa wannan dalili ne yasa zamu kawo muku hanyar da zaku bi domin magance wannan matsalar ta fuskoki da dama.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:

~ Garin habbatus sauda
~ Garin yansun
~ Man yansun

Bayanin Yadda Za’a Hada:

Zaki samu garin habba da garin yansun ki hadesu guri daya ki tafasa idan ya tafasa sai ki tace ruwan ki zuba man yansun din a cikin ruwan ki juya sai ki dunga sha, ki yawaita shan kuma zaki sha na tsawon sati biyu, bayan sati biyu sai ki min magana.

A wannan dalilin ne yasa shi kuma rarara yaje yarera wata waka Mai taken tangal tangal.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu