Labarai

Masha Allah kalli Bidiyon Yadda Ummi rahaf take Shan Soyayya tare da mijinta…..

Masha Allah kalli Bidiyon Yadda Ummi rahaf take Shan Soyayya tare da mijinta…..

Jarima Maryam Yahaya da ta saki wani faifan vedio a ƙasar Saudiya wanda bai dace ba.

Kowa yasan garin Saudiya garine wanda ake gudanar da ibada babu dare babu rana amma kuma wannan abinda sukayi na mayar da garin wajen yin video da yin tiktok yasa ana musu kallon wa’yanda basa girmama garin da Allah yafi so.

Jarumar ta dade bata saki hoto ko kuma vedio ba sai a wannan lokacin kuma abun bakin ciki data tashi sai ta saki akasar Saudiya wanda al’umma suke girmama wannan kasar da kuma shaukin zuwa su kuwa sun mayar da garin wajen video da hotuna.

Allah ya sawake Amma dai a yanzu haka an fara cece kuce akan abinda jarumar tayi da yawa an daina ganin mutuncinsu.

Mutane baka rabasu da zance irin wannan kowa bashi da aiki sai kakalo laifin wani domin ya tozarta taso a daina ganinsa da kima da kuma mutunci wannan abin babu wanda yakai yan kannywood karbar kalubale a kansa.

Kowa yasan cewa dan uwa da dan uwa suna da damar rungumar juna domin dukansu shakikaine dan haka a musulunci ba wani laifi bane dan sun aikata hakan matukar ba sunyi bane domin suji dadi.

Duk da surutun da mutane sukayi ko kadan hakan baisa wannan jarumar taji babu ba domin ta riga ta bayyana alakarsa da ita tace dan uwantane kuma kowa yadda dan uwa yake a wajen dan uwa.

Kyautar kayan salla da masoyin jarima A’isha najamu izzar So ya kawo mata abin ya birge masoyanta.

Wannan jarumar a halin da ake ciki yanzu duk jaruman kannywood babu wanda ya kaita yawan masoyan da samari shi yasa take sharafinta kuma tafi kowa media a masana’antar kannywood domin irin abin alkhairin da take samu daga wajen mutane da masoyanta.

Ku kalli wasu kayayyakin da zata gudanar da bikin sallah da wannan masoyin nata ya kawo mata ya firgita mutane
Me akayi da maza wasu suna tsoran kar irin wannan abin yana hadasu da masoyansu suna Rigima saboda rashin kai irin wannan kayan da bikin sallah.

Jarumar ta bayyana jin dadin ta akan wannan lamarin kuma tace ita da wannan masoyinta mutu ka raba tsabar jin dadi da tayi.

Tofa ankai Hadiza gabon bango ta fito ta caccaki masu cutar mutane da sunanta.

Wannan dai abin ba shike karan farko ba wanda mutane sukeyi sun riga sun saba sai wani ya bude facebook ko kuma whatsaapp da sunan wata jarumar a kannywood yana Damfarar miliyoyin mutane kudi.

Yanzu dai duk wanda yake haka da sunan hadiza gabon shikkenan tasa tazo karshe domin ta bude komai kuma taja kunnan mutane akan su kula su daina yarda da kowa.

Yadai kamata aji tsoran Allah duk wanda yasan yana wannan abin tofa ya daina saboda haka cin amana ne Allah zai sakawa Mutane.

Babbar Magana Yanzu Yanzu Wani Abun Ya bayyana Akan Momee gombe kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi korafi Akan Wannan Abinda Momee Gombe tayi.

Mutane Da Yawa a Yanzu Haka Suna Cewa Wai dama Haka Jaruma Momee Gombe take kamar yadda a yanzu haka indai ka tsaya ka karan wannan labarin zakaji Gaskiyar abinda ya faru.

A yanzu haka Wani hoton jaruma Momee gombe yayi yawo a social media Inda wannan hoton yayi matukar Jawo mata Cece Kuce kamar yadda a yanzu haka ga wannan huton ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli Wannan Huton nasan cewa kaga jaruma Momee gombe da kuma wasu maza a gaban ta Domin ita kadai ceh mace acikin wannan huton.

Wannan Dalilin Yasa Mutane Da Yawa suke Zargin cewa Momee gombe tana Aikata abinda bai daceba ba tin tana karamar yarinya amma kuma bai kamata ba domin zaka iya yiwuwa yan uwanta ne.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu