Labarai

An sauyawa ka’aba riga Saboda shirye shiryen watan Ramadan Mubarak

An sauyawa ka’aba riga Saboda shirye shiryen watan Ramadan Mubarak….

masha Allan yanzu Haka Ankara sauya Fasalin ka,aba ayi Haka sabida Ramadan ubangiji yakara albarka Wannan gari Mai tarin albarka.

An sauyawa ka’aba riga Saboda shirye shiryen watan Ramadan Mubarak.

A Yanzu haka mutane da Yawa suna Magana akai kamar yadda a yanzu haka kasan cewa Ana Yawan Sauya mata rigi domin tsafta.

kuci gaba da bibiyar wanna shafin namu Mai albarka Na Manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu