Labarai

Shahararren Ɗan Kasuwa a Najeriya Haifaffen jihar Katsina Mangal, ya bawa Rarara Kyautar Mota..

Shahararren Ɗan Kasuwa a Najeriya Haifaffen jihar Katsina Mangal, ya bawa Rarara Kyautar Mota

mahakurci mawada Dauda kahuta rarara yanata samu abubuwan alkhari Wanda Bai tabs tunanin samunsu Sakamakon Yan dabar dasuka shiga Cikin gidansa Suka kune wani bangare na gidanshii taree da Kwashe Masa kayan aikin to.

rarara daii yasamu Wata sharairiyar Mota Wanda zata kaii Million 1000 Wanda Babban attajirin Nan Dan Asalin jahar katsina dahiru manga yabashi taree da wasu kudade Wanda zaishi maii.

rarara yayi godiya da fatan alkhari ga darihu manga da addu.oe na fatan alkhari wane fata kukeyima rara dangane da wannnan abin alkhari da yasamu.

Shahararren Ɗan Kasuwa a Najeriya Haifaffen jihar Katsina Mangal, ya bawa Rarara Kyautar Mota ta Miliyoyin kudi.

Kuci gaba da bibiyar wanna shafin namu Mai albarka Na Manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu