Labarai

Mutuwar Ahmed s nuhu yau shekara 16 kenan ita Kuma matarsa yau sheka…..

Mutuwar Ahmed s nuhu yau shekara 14 kenan ita Kuma matarsa yau sheka…..

A gaskiya dai wasu suna kalubalantar wannan jarumar saboda abinda tayi ana ganin kamar ta zubar da girmanta ne ya za’ai tana jaruma a kannywood babba amma tazo tana bata lokaci ta aka wannan matshin wanda wasu suke masa wani irin abinda mutane suke cewa kenan.

Kowa yasan A’isha najamu jaruma babba a kannywood kuma cikakkiyar mace amma yadda ta fara soyayya da wannan matshin shekara shikkenan wasu suke mata wani irin kallo musamman yan kasar Niger sune abin tafi damunsu.

Da dai Idris Mai wushirya abokin murja ne amma Bayanda aka kamata sai ya dawo wajen wannan jarumar wanda wasu ganin haka suke zargin sune suka hada mara tarko harta shiga hannun jami’an tsaron.

Allah ubangijiya yasa shine yake da rabon aurenta domin fata ne mai kyau tunda aure halal ne.

Gaskiya Ta Bayyana Ashe Auta Mg Boy Kanin Adam A Zango Ne Kalli Abin Mamaki Saima Ka Kalla..

Yanzu Haka Auta Mg Boy Ashe Kanin Adam A Zango Ne Duba Da Irin Abin Da Yafaru Da Jarumi Adam A Zango Tabbas Gaskiya Ta Bayyana.

Nan Muka Kawo Maku Karshan Wannan Labari Na Wannan Gida Namu Mai Albarka Mai Farin Gini Na Sumayya Abubakar.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu