Labarai

Wata Jarumar Nollywood dake Kudancin Nageriya ta bada kyautar maƙudan Kuɗaɗe sabida Soyayyar Sayyada Fatima ‘Yar Manzon Allah S.A.W

Wata Jarumar Nollywood dake Kudancin Nageriya ta bada kyautar makudan Kudade sabida Soyayyar Sayyada Fatima ‘Yar Manzon Allah S.A.W.

Wata kirista ta bada kyautar makudan kudade sabida soyayyar Sayyada Fatima ‘Yar Manzan Allah S.A.W.

Hakika wannan wani abin alfahari ne da jin dadi inda wata Ficacciyar Jarumar Fina-Finan Kudancin Nageriya Nollywood mai suna “Jenevieve, ta bada kyautar makudan kudade sabida jin dadin wakar da aka yiwa Sayyada Fatima ‘Yar Ma’aikin Allah.

Ficaccan Mawakin Yabon Manzon Allah S.A.W wanda yake zaune a Jihar Kano mai suna Malam Bashir Dandago, shine wanda ya karbi wannan babbar kyautar daga wajan wannan kiristar kuma Jaruma a Naollywood.

Malam Bashir Dandago yayi wannan bayani ne a wata shira da yayi da BBC Hausa.

Domin kuji cikekken labari akan wannan babbar kyautar da kirista kuma Jaruma a Nollywood dake Kudancin Nageriya ta bada sabida soyayyar Sayyada Fatima, sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan kai tsaye domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu