Labarai

Ko meye dalilin da yasa jaruma Hadiza gabon taki yin hira da sarki Ali Nuhu…

Ko meye dalilin da yasa jaruma Hadiza gabon taki yin hira da sarki Ali Nuhu…

Da yawa masu bibiyar wannan jarumar acikin shirin da take gabatarwa a tasharta ta tv Wanda ake yawan hira da mutane musamman jaruman kannywood da kuma mawaka wanda hakan ba karamin taimakawa mutane yake ba musamman masu bibiyar harkokin kannywood.

Sai dai Hadiza gabon tayi hira da kowa amma har yanzu ba’a ga jarumar ta gayyaci sarki Ali Nuhu da ba domin tattauna dashi wanda hakan ya shigewa mutane duhu domin sun kagu suga anyi hira dashi.

kalli cikakken video a Nan kasa 👇👇👇

Babu wanda yasan mene dalilin hakan amma kuma tunda hakan ta faru dole akwai dalili wanda cikin wannan rubutu zamu nemi jin yaushe wannan jarumar zatiyi hira da sarki Ali Nuhu wanda daga bisani kuma zamu shaida muku yadda ta kaya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu