Kannywood

Mutuwar Naziru Sarkin Waƙa A Hatsarin Mota Yanzu Wani Sabon Al’amari Ya Ɓulla

Mutuwar Naziru Sarkin Waƙa A Hatsarin Mota Yanzu Wani Sabon Al’amari Ya Ɓulla

Biyo Bayan Labarin Dayake Yawo A Kafafen Sada Zumuta Na Cewar Naziru Sarkin Waka Yayi Hatsarin Mota Ya Mutu, Yadda Jarumin Ya Fito Ya Karyata Wannan Lamari.

Duk Da Dai Kuna Sani A Kullum Akan iya Samun Masu Yada Labaran Karya Suna Dangantashi Ga Sanannun Mutane, Kamar Shuwagabanni Ko Kuma Jaruman Kannywood.

Yadda Hakan Ta Faru Akan Jarumi Kuma Mawaki A Masana’antar Kannywood Wato Naziru Ahmad Wanda Ake Kira Da Sarkin Waka.

Jarumin Ya Karyata Wannan Labarine A Shafinsa Na Instgaram Bayan Wallafa Wani Hoto Da Yayi Wanda Aka Hada Hotonsa Da Motar Datayi Hatsari, Sannan Aka Saka Alamar R.I.P Akansa.

Labarin Ya Janyo Cece Kuce Musamman A Shafin nasa Na Instagram Daya Wallafa Wannan Hoton, Bayan Faruwar Hakan Kuma Sai Gashi Yau Jarumin Ya Sake Wata Wallafa Wanda Yake Jaddada Batunsa Na Cewa Baiyi Wani Hatsari.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu