Kannywood

Jerin jaruman kannywood mata da aka kore su a kannywood saboda sun aikata manyan laifuka da bayanan su.

Matsana’antar kannywood dai kamar ko wanne matsana’anta tana da dokokin ta da idan mutum ya ketare su za’a daukar mummunar mataki akan sa.


Kamar haka akwai wasu daga cikin jaruman na kannywood da aka kore a matsana’antar saboda aikata wasu laifuka da ya tsabawa dokokin kannywood.


Kalli wannan bidiyo dake kasa domin kallo jaruman mata da aka kore su da kuma bayanai a kansu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu