Kannywood

Na samu Hujjar Shiga Kannywood ne daga Alqur’ani Mai Girma – Shi yasa nake Shirin Film Inji Malam Nura Hussain

Na samu Hujjar Shiga Kannywood ne daga Alqur’ani Mai Girma – Shi yasa nake Shirin Film Inji Malam Nura Hussain.

Nura Hussain yana daya daga Cikin Tsoffin jaruman kannywood suka taka rawar gani a masana’antar Kannywood, yana cikin jaruman kannywood da suka farfado da harkar tun a lokacin da take kasa.

A safiyar yau Alhamis BBC Bausa ta sake sabuwar tattaunawar tayi da Malam nura Hussain inda ya tabbatarwa mutace cewa ya samu Hujjar Shiga Kannywood daga Alqur’ani Mai Girma – Shi yasa yake Shirin Film.

Malam Nura ba bayyana Abubuwa daban-daban wanda ya matukar baiwa mutane mamaki wanda a yanzu haka samu saka muku Bidiyon ku gani a kasa:

GA CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu