Kannywood

Zafafan Hotunan Jarumi Lawan Ahmad wanda kukafi sani da Umar Hashim Izzar So shida Jaruma Bee Safna

Zafafan Hotunan Jarumi Lawan Ahmad wanda kukafi sani da Umar Hashim Izzar So shida Jaruma Bee Safna.

Assalamu Alaikum Warahmatulla ta’ala wabaraka tuhun Barakan ku da zuwa wannan shafi namu mai albarka na MANUNIYA.

Wasu sababbin Hotunan Jarumi Lawan Ahmad da suke yawo a kafafen sadarwa kama, Tiktok, Facebook da Instagram, wasu na tunanin Aure Lawan Ahmad zasu yi shida Jaruma Bee Safna.

An saba irin wannan a cikin Masana’antar shirya fina finan hausa Kannywood idan aka ɗauƙi hoton a Dandalin ɗaukar shiri sai ai ta yaɗawa a kafafen sadarwa Ana cewa za suyi Aure.

Wannan ma haka Hotunan Cigaban Shirin Ƴan Tiktok ne. 👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu