Labarai

Tabbas ka kalli bidiyon nan sai ka zubar da hawaye sabida tausayi.

Tabbas ka kalli bidiyon nan sai ka zubar da hawaye sabida tausayi.

Yadda wani mumunan tsatsayi ya riski wani matashi da ake kira da Adam John mai shekaru 22 a duniya. ya labarta yadda ya rasa kakafun sa gida biyu.

Tabbas dama ance kowa yazo duniya amma baisan ya karshensa zai kasance ba.

Zaku iya kallon wannan hira da akai Da Adam a wannan faifan Bidiyon dake kasa.

GA CIKAKKEN BIDIYON A NAN 👇👇

A wani labari da muke samu shine na wani matashi da yarasa ransa a wata gobara da ta kama a wani kauye dake garin Bauchi.

An bayyana faruwar lamarin a kafar sada zumunta na facebook, inda akace matashin ya shiga bacci ne cikin daki kawai sai gani akai wuta na ci tsakiyar dare.

wani mazaunin yankin yace babu wanda zai iya cewa ga musabbabin tashin wutar sabida su ko wutar nepa ma basu da ita.

Muna fatan Allah yaji kansa yay masa Rahama.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu