Labarai

Masha Allah kali naziru Sarkin Waka yasaki wasu zafafan hotunan Wata Waka Wanda Zai saki bada jimawa ba…..

Masha Allah kali naziru Sarkin Waka yasaki wasu zafafan hotunan Wata Waka Wanda Zai saki bada jimawa ba…..

Yawancin jaruman kannywood sai da suka girma suka kai minzalin mallakar hankali sann sauka shigo matsanaantar kannywood, hakan ba wai yana nufin babu wayanda tun suna yara ake damawa da su a matsanaantar ba.

MARYAM MALIKA
Jarumar da ta koma harkar fim kwanan nan bayan mutuwar auren ta wato maryam malika, tayi suna ne da kuma samun wannan lakabi na malika da ake mata a sanadiyar wani fim da ta fito a ciki mai suna malika, jarumar bayan ta girma ta fara fitowa ne a wani film mai suna wasila 2010 kuma a shekarar 2010 ta fara fitowa a finafinai bayan ta girma kamar yadda ta bayyana. jarumar akwai wani film da aka ganta ta fito a ciki a lokacin tana yarinya karama tare da marigayiya Balaraba Muhammah da ya haura shekaru 20 wanda shi ya tabbatar da cewa tun tana yarinya karamar take fitowa a finafinai.

MARYAM BOOTH
Maryam booth jarumar mai shekaru 28 da aka haifa a garin kano a nigeria, kasantuwarta tun tana yarinya karama mahaifiyarta wato zainab booth take fitowa a finafinan hausa, hakan yasa itama tun tana yarinyar karama ake sanyata a finafinai har ta girma ta kai wannan matsayin da ake kallonta da shi a kannywood a yanzu. jaruma ta fito a finafinai da yawa na kudancin nigeria da kuma na arewacin nigeria wato kannywood. kamar su dijangal, suwaga, gani ga ka.

UMMI RAHAB
Jarumar mai tashe a wannan lokacin wacce aka haifa a garin kaduna ranar 7 ga watan april 2003 inda take da shekaru 19 yanzu da haifuwa, jarumi adam a zango shi ya fara sakata a wani film mai suna ummi a lokacin tana yarinya karama, daga baya tabar fitowa a finafinai sai bayan ta girma adam a zango ya sake dauko ta ya saka ta sabon film nashi da ya shirya mai suna fain wata shakallo. wanda har yanzu tana fitowa a wasu finafinan.

AMUDE BOOTH
Amude ya kasance kanine ga jaruma maryam booth kuma shima ya kasance ‘da ne ga jaruma zainab booth mai rasuwa shima dai tun yana yaro karami ake ganisa yana fitowa a finafinai.

Tofa kalli video yadda sani Danja da matarsa da yarsa a Saudiya da sauran yan kannywood.

A cikin wannan shekarar dai an samu jaruman kannywood masu dimbin yawa wanda suka je kasa mai Tsarki domin yin aikin umara wannan shekarar akwai abubuwa masu tarin yawa da suka faru acikin garin Saudiya amma babu wanda ya dauki hankali kamar sani Danja da yarsa.

Mutane suna cewa daman sani Danja yana da ya kamar wannan wacce ta zama zankadediyar budurwa haka gata kyakkyawar gaske sunan ilham kuma itace yar farko a wajen jarumin.

Sai dai kuma sun rabu da matarsa mansura isah kusan shekara biyu kenan basa tare da matar tasa harma wasu ke ganin kamar sun rabu kenan har abada.

Wannan mawakin ya dauki lokaci mai tsayi yana bayar da gudummawa a kannywood wanda har yanzu kuma yana daga cikin manyan mawakan wannan Masana’anta wa’yanda ake ji dasu.

Shima jaruma Hadiza gabon ta samu zantawa dashi inda ya bayyana wasu sirrikansa wanda ba kowane ya saniba kusan shekara ashirin kana abu daya kuma har yanzu tauraruwarka taki disashewa wannan ba karamin abin alfahari bane.

Kusan duk wata wata wakar kannywood ta shekara ashirin baya wannan mawakin shine wanda yayi ta kai harma da tallace tallace shine wanda yakeyi a fadin garin Nan.

Matashin Jarumin kannywood Daddy hikima yana rera yabon Annabi Sallallahu alaihi Wasallam da wani shahararren sha’iri.

Ga duk wanda yake kallon finafinan wannan jarumin yasan maabocin yabon Annabi ne sannan kuma komai zai fada yana yawan cewa Annabi wannan yasa jarumin yake da yawan farin jini a wajen jarumai sannan jarumine mai kaifin basira musamman a inda yake yawan fitowa.

Wannan yabon da akaga jarumin yana yi shima yasa mutane sun kara ganin kimarsa saboda
Kowa yasan mutanen Kano mutane ne masu kaunar Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam bayan haka daman shi Abale dan jihar Kano ne.

Shi kuwa matashin mawakin mai yabo a yanzu shine wanda tauraruwarsa take haskawa duk cikin masu yabon Annabi babu wanda ake sauraren wakokin sa kamar wannan mawakin.

Da yawa masu bibiyar wannan jarumar acikin shirin da take gabatarwa a tasharta ta tv Wanda ake yawan hira da mutane musamman jaruman kannywood da kuma mawaka wanda hakan ba karamin taimakawa mutane yake ba musamman masu bibiyar harkokin kannywood.

Sai dai Hadiza gabon tayi hira da kowa amma har yanzu ba’a ga jarumar ta gayyaci sarki Ali Nuhu da ba domin tattauna dashi wanda hakan ya shigewa mutane duhu domin sun kagu suga anyi hira dashi.

Babu wanda yasan mene dalilin hakan amma kuma tunda hakan ta faru dole akwai dalili wanda cikin wannan rubutu zamu nemi jin yaushe wannan jarumar zatiyi hira da sarki Ali Nuhu wanda daga bisani kuma zamu shaida muku yadda ta kaya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu