Labarai

Masha Allah Aisha aliyu tsamiya da fati washa Sun kulla Kawance

Masha Allah Aisha aliyu tsamiya da fati washa Sun kulla Kawance

Yanzu yanzu Aisha tsamiya tayi wani abun mamaki harma hakan ya sanya jaruma fati washa ta magantu kuma ya janyo Ce Ce kuce a gurin masoya a masana’an tar kannywood.

Futattun jarumai a masana’an tar kannywood a wannan lokacin sun janyo magan ganu yadda yakamata harma dai daya daga cikin masoya yake Baiyana albarkacin.

Bakin sa kuma shima ya sanya masoya baiya albarkacin bakin su kuma dai kowa yana ganin cewa dai gaskiya samun jarumai a kannywood Wanda zasu kai.

Aisha tsamiya a kannywood Wanda take da tarin masoya yadda yakamata kuma dai gwanar kwalliya wacce kowa a cikin masoya suna yin.

Godiya da yadda jarumar suke yin a wannan lokacin kuma dai fati washa tana kara sanya alumma farin ciki a masana’an tar kannywood kuma dai gaskiya jaruman sunyi abinda suke so a yanzu.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar mu don samu Labarai da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu