Labarai

Kalli Yadda Hadiza gabon tayi hira da Ali Nuhu wazai baka bayan Annabi…

Kalli Yadda Hadiza gabon tayi hira da Ali Nuhu wazai baka bayan Annabi…

Wannan hirar da akayi da wannan jarumin an yita a lokacin da jama’a suka nuna dajuwarsu akan ganin jarumar ta gayyaci jarumin domin tattauna mahimman abubuwa wanda daman shine kadai wanda ya rage acikin jarumai wanda batayi hira da shiba.

Kowa yasan yadda malaman addinin Musulunci suka sako jarumin a gaba tun sanda ya saki wata sabuwar waka wacce acikin wakar yake cewa wazai baka bayan Annabi inda su kuwa ke ganin akwai kuskure acikin wannan kasadar.

Kowa yana fadar nasa tunanin akan wannan lamarin sai dai masu goyon bayan jarumin sunfi masu goyon makaman yawa saboda kaunar da ake nunawa Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam a wannan garin na kano.

kalli Cikakken video a Nan kasa 👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu