Kannywood

Jarumi Nuhu Abdullahi ya gwangwaje matae sa da kalamai masu dadi yayin da take cika shekara.

Jarumi Nuhu Abdullahi ya gwangwaje matae sa da kalamai masu dadi yayin da take cika shekara.

Related Articles

Fitaccen dan wasan Hausa Nuhu Abdullahi tsohon jarumi a cikin shirinn Labarina na kamfanin Aminu Saira (saira movies) Ya gwangwaje matar sa da kalamai a ranar birthday dinta.

A jiya asabar 24 ga watan Disamba shekara 2022 Aka samu wallafar jarumin, Inda aka hangi ya bayyana hounan matar tasa tare dashi ya kuma zayyana addu’a a kasan hotunan da kuma kalamai masu ratsa zuciya.

jarumin Nuhu Abdullahi yayi wallafar ne kaman yadda zaku gani cikin harshen turanci zamu fassara ta zuwa Hausa.

Na yi farin ciki da samun irin wannan kyakkyawar mace, uwa, ƙauna, da aboki a gefena. Kuna da daraja sosai gareni Zan rike ki har abada. Ina son ki kuma kina cikin zuciyata, Ke ce hasken rayuwata kuma kin sanya kowace rana ta musamman. Ina son ki tare da kowace rana mai ban sha’awa kuma ina jin daɗin duk abubuwan da za su faru nan gaba. Happy b-day, my sweetest wife

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu