Magunguna

Zakai Mafarkin Jima’i Da Duk MACEN Da Ka So Kayi, Idan Kai Abu 4 Dinnan kafin Kwanciya Bacci

Zakai Mafarkin Jima’i Da Duk MACEN Da Ka So Kayi, Idan Kai Abu 4 Dinnan kafin Kwanciya Bacci.

GA CIKAKKEN BIDIYON A NAN ƘASA 👇👇

Zakai Mafarkin Jima’i Da Duk MACEN Da Ka So Kayi, Idan Kai Abu 4 Dinnan kafin Kwanciya Bacci.

Yadda Zaku Magance Matsalar Rashin Sha’awa Ga ‘Ya Mace Domin Gamsar Da Mai Gida Yayin Jima’i.

tsarki dashi har zuwa dare.

Zaki iya daka garin kanimfari ki hadashi da totuwar raken dakika sha yabushe sai ki sami farin muski (miskul dahra) ki cakuda shi sosai da garin da totuwar raken da kuma muskin idan ya bushe sai ki ringa turaren tsugunawa dashi wannan kada ki barshi.

Muhimman Hanyoyin da ya kamata a bi don Karfafa Lafiya lokacin Sanyi.

Dazaran karshen shekara ya nufato, Sai a shiga yanayi na sanyi.

Hakan na iya zama kalubale ga lafiyar mutum ta hanya mafi saukin kamuwa da mura, tari, bushewan labba, da sauransu.

A kula da wadan nan shawarwari

1. A yawaita shan ruwa sosai

2. A yawaita wanke idanu akai akai domin gujewa kamuwa da ciwon ido.

3. A yawaita amfani da abin rufe fuska da hanci (Facemask).

4. A takaita zirga-zirga a waje sai dai wanda ya zama dole, mai mahimmanci.

5. A yawaita sa kaya masu dan kauri, ko rigunan sanyi domin sanya dumi a jiki.

6. A yawaita rufe tagogi da kofofin domin takaita shigowar kura daki.

7. A yawaita shafa mai a jiki domin dandashe fata kar ta bushe.

8. A yawaita shafa mai a labba domin kare su daga farfashewa ko tsagewa.

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan bayanin game da wannan maganin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu