Magunguna

Maganin Matse Gaban Mace

Alummar Hausa na Jingina da dukkan ilahitihin masoyanta musamman masu bibiyan shafinta,

Related Articles

Bayan sakonni, kira, da Comment na mutane akan Sunaso a kawo masu Ingattacen Maginin Budewar fargi (matsi) Hakan yasa wannan kafa tamu mai albarka ta Manuniya hausa mukai bincike akan wannan matsala, wannan hadin kuwa koda ace mace ta taba saduwa da namiji ne ko ta haihu idan ta tai amfani da wannan hadi to hakika zaiyi matse mata fargi wanda data dawo tamkat wata budurwa.

ABUBUWAN DA ZA’A NEMA SUNE

•kwallon bagaruwa guda 7
• Alimun

Idan ansami wadannan abubuwa za’a hadasu a tafasa su A rinkayin tsarki da ruwan,
Amma da zafinsa akeso a rinka yi koda a flask ne za’a iya sawa idan za’ai tsarkin sai a tsiyaya,

Mungode fatan allah ya bada Sa,a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button