Magunguna

Yadda Zaa Magance Cututtuka Dake Jikin Dan Adam Ta Hanyar Amfani Da Suratul Fatiha

Fatiha Surace Mai Girman Matsayi da’a keyi Mata Kinaya ko kirari da Uwar Alƙ ur’ani, Ana yi Mata Laƙabi da Surar Budi,

Related Articles

Wannan budin nata yasa wani malami ya jero mana wasu muhimman bayanai nadaga cikin Surar wanda cikin yadar Allah da hukuncinsa idan akayi amfani da surar za’a samu waraka na cututtuka dake damun mu a wannan zamani.

Ina fata ka/ki tsaya ki nutsu wajen sauraron wannan bayani.

Ciwon Kai
Komai Tsananin Shi Kasa Hannun ka Na Dama Ka Kama Goshin Ka, Ka Karanta Fatiha 7, Zai Sauka,

Ciwon Haƙarƙari
Akaranta Fatiha 7 A Tofa A Hannun Dama A Shafi Haƙarƙari Ciwon Zai Dauke da yardar Allah.

Ciwon Idanu
A Gyara ƙayar Aduwa ta Zama abin Shafa Kwalli, A Karanta Fatiha 1 Atofa a Jikin ta A Shafa Kamar Kwalli a Idon da yake Ciwon, Kayi Haka Sau 3 A Rana Har Kwana 3, Za’a Sami Lafiya,

Ciwon Ciki
A debi Ruwa da Ludayin Miya A Karanta Fatiha 7 Atofa Asha, Za’a warke da yardar Allah,

Ciwon da yake Yawo Ajiki
Arubuta Fatiha 71 A wanke da Ruwan Sama Asha ashafe Jiki Zaa Sami Lafiya da yardar Allah,

Sihiri
Wanda Maƙiya Suka jefa, a Rubuta Fatiha ƙafa 33 a wanke da Ruwan Sama, A Karanta Fatiha ƙafa 33 a Tofa Cikin Rubutun Asha A shafe Jiki, Za’a ku6uta Daga Jifan.

Mace Mai Naƙuda
A Karanta Fatiha 11 A Tofa a Ruwan Dumi Abata Tasha, Zata Sauka Nan Take da Yardar Allah.

Mai Ciwon Ƙashi
Fatiha ƙafa 3 Ana Tofawa a WajenZa’a Nemi Ciwon Arasa,

Masu Aljanu.
Idan Iska ta Taso Ajikin Mutum A Karanta Fatiha 7 A Tofa a Ruwa A Fesa a Fuskar Shi, Nan Take Za Su Sake Shi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Review mendalam tentang gameplay baru yang penuh tantangan biasanya hadir lebih dulu di Togel Terpercaya, sehingga pemain bisa tahu apakah worth it untuk dimainkan.

Tips merawat refrigerators agar awet dan selalu bersih bisa dibaca secara lengkap di billybeachsushi.com untuk membantu pengguna baru maupun berpengalaman.

rtp slot

Hadiah login mingguan terasa lebih spesial bersama Slot Modal 5ribu. Setiap login harian memberi reward menarik yang bisa digunakan untuk meningkatkan performa karakter atau membeli item eksklusif.

Semua info hadiah diumumkan pada Keluaran Macau. Semua mode baru menghadirkan tantangan berbeda, membuat pemain terus tertantang.

Semua rincian hadiah tercantum pada Toto Togel. Setiap kemenangan akan memberikan lebih banyak poin rank, memudahkan pemain untuk naik ke tier yang lebih tinggi.

Semua challenge baru bisa kamu ikuti pada Situs Togel. Mode co-op baru memungkinkan dua pemain bekerja sama melawan bos besar dengan mekanik unik. Kordinasi jadi kunci utama untuk menang.

Event spesial akhir pekan ini siap kasih hadiah luar biasa, detail lengkapnya bisa kamu lihat di Sbobet. Setiap misi yang kamu jalani kini punya cerita tambahan yang bikin jalan permainan lebih hidup.

Ada banyak pembaruan kecil tapi penting di update kali ini, daftarnya bisa kamu lihat di Slot. Selain gameplay, performa keseluruhan game juga meningkat drastis di versi ini.