Magunguna

Yadda Zaa Magance Kwanciyar Gaba Yayin Saduwa Da Iyali

Kwanciyar gaba ga namiji wata aba ce da a yanzu tazama ruwan dare kusan man ga samarin da basu tara wani shekaru mai yawa a duniya ba, wanda zakaga wani ma ya jima da auren amma duk lokacin da yazo zasu yi Kwanciyar aure abin sai ya kwanta ayi-ayi ya tashi amma abin ina saidai a haƙora.

To insha Allahu masu wannan matsala ga magani kuma India anyi amfani da shi za’a ji daɗin sa. Kuma koda baka da wannan matsalar to kayi kokarin gwada wanann haɗin Insha Allahu zakuji daɗin sa sosai, kuma mata ma zasu iya amfani dashi domin yana ƙara musu ni’ima sosai.

ABUN BUKATA:

•Lemon Zaki Biyar 5.

•Kanumafari.

•Ruwa.

•Madara Ta Gwangwani.

•Zuma Ko Sukari.

Zaku samu lemon zaki, saiku matse ruwansa a kofi mai kyau. Sai ku nemi kanumfari dai-dai misali ku jika a kofi da ruwa daya bisa hudu na kofi, ya jiku na tsawon mintuna talatin.

saiku tace shi saiku kawo ruwan Lemon zakin ku da kuka tace a baya saiku hada sai ku kawo madarar ruwa ko wacce iri sai itama ku hada, sai a zuba zuma kamar cokali uku 3 a ciki. Idan babu zumar zaku iya sanya sukari a ciki.

Sai a gauraye shi sosai ya hadu. Kuna iya shan wannan hadi bayan la’asar ko mintuna talatin kafin kwanciya aure.

YA NAIWA MATA MAGANI KAMAR HAKA:

•Mai bushewar gaba.

•Jin zafi yayin saduwa.

•Rashin shaawa .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu