Magunguna

Magani Ga Mata Don Samun Haihuwa

Ingantaccen Maganin Haihuwa
Ga Mata

Yar’uwa haihuwa kansamuwa ne daga ubangiji kisa wannan a zuciyarki a farko, amma kisani sauda dama a wasu lokutan mata kansamu da wata cuta wadda kwata kwata basu sanda ita ba a jikinsa, kuma wannan cuta itace sanadin hanasu wannan haihuwar.

Sannan kuma wasu lokutan za’aga cewa aljannu kan shafi mace a karshe saisu hanasu haihuwa kwakwata.

Wannan magani dazamu kawo a kasa insha Allah matsawar anyi yadda aka rubuta to za’asamu haihuwa da yardar Ubangiji, matsawar wannan cuta bata Aljannu bace.

Abubuwan Dazaki Nema Sun Hadar Da.

•Danyan kwai 2,

•Ayaba 2,

•Madara peak milk 1,

•Cokali daya na bicarbonate soda

Yadda zaki Hada.

Yar’uwa zaki hadasu gabadaya sai ki markadasu sosai a wuri mai kyau , zaki shanye baki daya bayan kin gama jinin al’ada, amma kafin kici komai zaki sha.

Allah yabada saa kuma don Allah a turwa yan uwa a Whatsapp ko Facebook sadaka kenan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu