Magunguna

Amfanin Gawasa Ga Lafiyar Jikin Dan Adam

Gawasa wani abinci ne mai daɗin ƙamshi ga daɗi wanda kasan wasu da dama sun santa musamman mutanen karkara, ga ƴan birni kuwa ba kowa ne yasan ta ba amma da zarar suma sunyi tambaya za’a gaya musu.

Kamar yadda masan cewa wasu da dama sun san amfanin ta ga lafiyar jiki wasu kuma cinta kawai suke don daɗin da take dashi.

A yau shafin AlummarHausa yayi duba da binciken amfanin Gawasa ga lafiyar jikin dan Adam ina fata mai karatu zai karanta maƙalar tamu cikin nutsuwa domin zamu taɓa bangarori kamar.

• Yadda za’ayi amfani da ita wajen ƙara karfin maza kuta.

• Yadda za’ayi amfani da ita wajen magance cutar hakarkari.

• Yadda za’ayi amfani da ita wajen magance cutar basir

Yadda za’ayi amfani da ita wajen ƙara karfin maza kuta.

Abin Buƙata:

• Namijin Goro,

• Ɗan Cikin Gawasa.

Yadda Za’ayi Amfani Dashi:

Idan kuna buƙatar Gawasa tayi muku amfani wajen ƙara karfin maza, zaku samu Gawasar ku bayan kun cinye ta baki daya saiku ɗauki ƙwallon nata ku fasashi da abu mai ƙarfi.

Bayan ya fasu akwai wani ɗa a cikinsa mai laushin gaske yanda garɗi irin na Gyaɗa, saiku ciri ɗan kusamu namijin goro ku dinga cin sa dashi.

Insha Allahu zakuyi mamaki sosai da yadda zakuji daɗin wannan haɗi.

Yadda za’ayi amfani da ita wajen magance cutar hakarkari.

Abin Bukata:

• Man Shanu,

• Ƙwallon Gawasa.

Yadda Za’ayi Amfani Dashi:

Domin magance ciwon hakarkari sauki samu Gawasar taku bayan kun cinye jikin nata sai yazama iya kwallon saiku kona shi ya konu sosai.

Sai ku daka shi sosai a turmi yadaku, ku kawo wata ƙaramar roba ta man shafawa ku zuba a ciki ku kawo man shanu ku haɗa ku juya ya juyu sosai a dinga shafawa a hakarkarin dake ciwon.

Insha Allahu za’a rabu da ciwon hakarkarin da yardar Allah.

Yadda za’ayi amfani da ita wajen magance cutar basir.

Masha Allah Bissallam, Allah yasa wannan bayani ya amfanar daku Amin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Review mendalam tentang gameplay baru yang penuh tantangan biasanya hadir lebih dulu di Togel Terpercaya, sehingga pemain bisa tahu apakah worth it untuk dimainkan.

Tips merawat refrigerators agar awet dan selalu bersih bisa dibaca secara lengkap di billybeachsushi.com untuk membantu pengguna baru maupun berpengalaman.

rtp slot

Hadiah login mingguan terasa lebih spesial bersama Slot Modal 5ribu. Setiap login harian memberi reward menarik yang bisa digunakan untuk meningkatkan performa karakter atau membeli item eksklusif.

Semua info hadiah diumumkan pada Keluaran Macau. Semua mode baru menghadirkan tantangan berbeda, membuat pemain terus tertantang.

Semua rincian hadiah tercantum pada Toto Togel. Setiap kemenangan akan memberikan lebih banyak poin rank, memudahkan pemain untuk naik ke tier yang lebih tinggi.

Semua challenge baru bisa kamu ikuti pada Situs Togel. Mode co-op baru memungkinkan dua pemain bekerja sama melawan bos besar dengan mekanik unik. Kordinasi jadi kunci utama untuk menang.

Event spesial akhir pekan ini siap kasih hadiah luar biasa, detail lengkapnya bisa kamu lihat di Sbobet. Setiap misi yang kamu jalani kini punya cerita tambahan yang bikin jalan permainan lebih hidup.

Ada banyak pembaruan kecil tapi penting di update kali ini, daftarnya bisa kamu lihat di Slot. Selain gameplay, performa keseluruhan game juga meningkat drastis di versi ini.