Magunguna

Hanyoyin Da Zaku Bi Wajen Rage Tumbi Kashi Na Biyu

Wannan hanya da muka sake kawo muku ta rage Tumbi kashi na Biyu, Hanyace ta Amfani da Kokumba wajen rage Tumbin cikin yan kwanki kalilan insha Allahu.

Batare da bata lokaci ba zaka garzaya ka nemi wadannan abubuwa a kasuwa:

  1. Kokumaba Kamar 1 ko 2,
  2. Lemon tsami babba 1,
  3. Chia Seed.

Zaku dauki Kokumba dinku mai kyau saiku samu abinda ake goga Kubewa, saiku goga Kokumbar sosai. Bayan kun gama saiku kawo rariyar tace Shayi saiku matse ruwan kokumbar dashi a wani kofinku mai kyau.

Saiki kawo lemon tsamin ki saiki matsa a cikin ruwan Kokumba dinki da kika tace, amma shima akan rariyar tace shayin zaku matse lemon tsamin saboda kada kwallon da wasu fata na lemon tsamin ya shiga.

Bayan nan saiku kawo yayan ….. saiku zuba ku juya sosai.

Zaku sha wannan hadi a rana sau daya, insha Allahu zaku samu sakamako mai kyau.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu