Magunguna

Ki Karanta Don Amfanin Ki: Wata Matsala Da Mata Da Yawa Basu Sani Ba…

Karanta Don Amfanin Ki: Wata Matsala Da Mata Da Yawa Basu Sani Ba…

DAGA MANUNIYA TSAKAR LABARAI

Akan dauki hotunan mata a social media ana kawalcin su. This is one of the reasons I prefer a passport size picture on my profile.
Kina gidanku kina zaune ana can ana turawa wani Alhaji hotunan ki a hotel yaga yanayin jikinki ko irin matan da yakeso ne. Idan ya zabe ki sukan fake da “you’re not available but they will notice him so he should consider another“ shi kuma zaiyiwa kawaliyar ko kawalin kallon yana dasu kala kala nan kuwa rabinsu baima sansu ba a social media aka yayo.

A haka har wani da yasanka yaga hotonka cikin yan kasuwa yayi zaton kaima sana’ar kike, ana maki kallon  yar’ hannu.

Idan har anga hotona full online to group picture ne. Don haka idan kasan kai ba kawali bane ko kawaliya to kada ka sake cemun “ pool fikcha “ (full picture) banason iskanci da rashin hankali!!!

(Daga Arewa Queen)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu