Magunguna

Hanya Ta Biyu Wajen Jin kirin Kawowa Yayin Jima’i

A baya munyi muku bayanin yadda Za’a samu jinkirin kawowa yayin saduwa sai muka ga yadace mukuma kawo muku wata hanyar. Domin magance saurin kawowa ga maza yayin saduwa da iyalansu sai suyi ƙoƙarin neman waɗannan haɗi suyi amfani dashi.

•Man Na’a Na’a,

•Man kaninfari,

•Ruwa Dumi.

Yadda zaku Haɗa

Zaku nemi man Na’a Na’a kwalba daya (1) da rabin kwalba na man kaninfari,

Sai ku hade su waje daya, amma ku tabbatar man Na’a Na’a ya ninka na kaninfari yawa.

Zaku samu ruwan ɗumi ba mai zafi sosai ba saiku wanke azakarin ku dashi sosai Sannan a kawo wannan haɗi shafe a shafe azakarin da shi sosai, zakuyi haka kamar sau biyu a rana.

Zaku samu kamar sati biyu (2) kuna wanann haɗin Insha Allahu za’a samu waraka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu