Labarai

Dan Allah ku kyale mu mu ji daɗin Auren mu, Inji ɗan shekara 66 da ake zargi da Auren ƙaramar Yarinya

Dan Allah ku kyale mu mu ji daɗin Auren mu, Inji ɗan shekara 66 da ake zargi da Auren ƙaramar Yarinya.

Wani hamshakin dan kasuwa mai suna Aminu Danmaliki mai shekaru 66 ya musanta cewa ya auri karamar yarinya.

A tuna cewa, a lokacin da bidiyon bikin ma’auratan ta yaɗu ankafoflon sadarwa, an yi ta sukam auren a shafukan sada zumunta, inda wasu sun kai zargi ‘ Danmaliki da auren yarinya ƴar shekara 11.

Bayan da auren ya janyo cecekufe, angon ya shiga shafin sa na Facebook yana karyata jita-jitar.

A cikin sakonsa na Facebook a ranar Laraba, Mista Danmaliki ya bayyana cewa shekarun matarsa ​​21 ne, ba 11 ba kamar yadda mutane ke ikirarin.

Ya ce: “Auren da na yi da Sakina kwanan nan ya haifar da tashin hankali da kuma zarge-zarge marasa tushe na cewa na auri yarinya da ba ta kai wuce shekaru 11 ba kuma wai an tilasta mata aure ni.

“Wannan ba gaskiya ba ne. Bidiyon bikin aure ya yi ta yaduwa. Mun yanke shawarar yin shiru amma an shawarce ni da in faɗi gaskiyar lamarin.”

A cewarsa, ba tailastawa matarsa ​aurensa akai ba, kuma ba a shirya auren ba sai da yardarta.

Ya ce: “Matata akbar kauna ta zaɓe Ni a matsayin mijinta tuta kuma ni ma ina ƙaunarta.

“Ina fata masu mummunan fata da masu ganin ba zai yiwu ba, to dan Allah su kyale mu mu jindadin zaman mu,” in ji shi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Review mendalam tentang gameplay baru yang penuh tantangan biasanya hadir lebih dulu di Togel Terpercaya, sehingga pemain bisa tahu apakah worth it untuk dimainkan.

Tips merawat refrigerators agar awet dan selalu bersih bisa dibaca secara lengkap di billybeachsushi.com untuk membantu pengguna baru maupun berpengalaman.

rtp slot

Hadiah login mingguan terasa lebih spesial bersama Slot Modal 5ribu. Setiap login harian memberi reward menarik yang bisa digunakan untuk meningkatkan performa karakter atau membeli item eksklusif.

Semua info hadiah diumumkan pada Keluaran Macau. Semua mode baru menghadirkan tantangan berbeda, membuat pemain terus tertantang.

Semua rincian hadiah tercantum pada Toto Togel. Setiap kemenangan akan memberikan lebih banyak poin rank, memudahkan pemain untuk naik ke tier yang lebih tinggi.

Semua challenge baru bisa kamu ikuti pada Situs Togel. Mode co-op baru memungkinkan dua pemain bekerja sama melawan bos besar dengan mekanik unik. Kordinasi jadi kunci utama untuk menang.

Event spesial akhir pekan ini siap kasih hadiah luar biasa, detail lengkapnya bisa kamu lihat di Sbobet. Setiap misi yang kamu jalani kini punya cerita tambahan yang bikin jalan permainan lebih hidup.

Ada banyak pembaruan kecil tapi penting di update kali ini, daftarnya bisa kamu lihat di Slot. Selain gameplay, performa keseluruhan game juga meningkat drastis di versi ini.