Labarai

Masha Allah Yadda gwamnan Kano mai jiran gado yake zagayan murnar karɓar shedar lashe zabe….

Masha Allah Yadda gwamnan Kano mai jiran gado yake zagayan murnar karɓar shedar lashe zabe….

Sune malaman tsubbu ke amfani dasu acikin watan Ramadan, sai suce ai Ruhanai ne, to ai duk Aljanin da mutum zai kirashi yazo kuma yasa Aljanin aiki yayi koda musulmi ne Aljanin, to baya tsoron ALLAH shaiɗani ne, domin kuwa Aljani mai tsoron ALLAH baya amsa kiran kowa inba na ALLAH ba.

Sune waɗanda idan da mace ko namiji zai kwanta bacci da rana ko dare acikin Ramadan, sai yazo masa da siffar mace ko namiji, taganta ana saduwa da ita, to wannan mai saduwa da mutum acikin baccinsa shima ƙaramin Aljanine.

Sune wanda inda zaka shiga banɗaki babu addu’a zai iya shiga jikinka ya rinƙa cutar dakai, manyan shaiɗanun Aljanu basa zama a banɗaki sai ƙananu, su kuwa ƙananun shaiɗanun ba’a ɗauresu cikin Ramadan.

Don haka zamu ga koda acikin watan Ramadan ana saɓawa ALLAH, sai dai ba kowa ba, saboda su manyan suke umartar ƙananun da tunzura mutane akan saɓon ALLAH.

Su manyan sune suke shan jinin mutum kona dabba, suke sawa ana zubar da jini, ana kashe rayuka, shiysa idan Ramadan yazo ake samun sauƙin kashe-kashen rayuka, hatta ƴan ta adda sukan saurara sai bayan Ramadan, saboda manyan shaiɗanun dake shan jini an ɗauresu, dama kuma sune ke tunzurasu su kashe rayuka.

Amma da zarar an ɗauresu, suma ƙananun Aljanun basu samun ƙwarin gwiwa sosai, sai dai suna zuwa su sawa mai sallah was-wasi damai karatun Alƙur’ani su sashi hamma dssr.

Don haka kada mu shagaltu da wasa da azhkar na neman tsarin ALLAH daga shaiɗanun Aljanu da mutane koda acikin Ramadan ne.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu